iqna

IQNA

IQNA - Wata kotu a kasar Sweden ta yanke hukuncin daure Rasmus Paludan wani dan siyasa dan asalin kasar Sweden wanda ya ci zarafin kur'ani mai tsarki sau da dama tare da cinna masa wuta.
Lambar Labari: 3492159    Ranar Watsawa : 2024/11/06

Tehran (IQNA) A yayin da yake sukar zagin kur'ani mai tsarki a kasashen turai, wani dan siyasa a kasar Masar ya jaddada cewa wannan mataki na da gangan ne da nufin tunzura musulmi biliyan biyu.
Lambar Labari: 3488884    Ranar Watsawa : 2023/03/29

Tehran (IQNA) Kwanaki kadan gabanin fara azumin watan Ramadan daya daga cikin shugabannin na hannun daman Faransa ya soki yadda ake samar da kayayyakin halal a shagunan kasar tare da bayyana hakan a matsayin wani yunkuri na musuluntar da kasar Faransa.
Lambar Labari: 3488823    Ranar Watsawa : 2023/03/17

Tehran (IQNA) Rasmus Paludan shugaban jam'iyyar Hardline mai tsatsauran ra'ayi a kasar Denmark ya sake kona kwafin kur'ani a wasu sassan kasar Sweden.
Lambar Labari: 3487289    Ranar Watsawa : 2022/05/14

​Tehran (IQNA) Shugaban wata jam'iyyar da ke da alaka da bangaren masu tsatsauran ra'ayi a Indiya ya ba da wa'adin ga gwamnatin Maharashtra da ta tattara lasifika daga dukkan masallatai.
Lambar Labari: 3487166    Ranar Watsawa : 2022/04/14